Da yake hira da manema labarai bayan ganawa da Shugaba Tinubu ranar Laraba, Mallam Nuhu Ribadu ya ce shugaban ƙasar ya bai wa jami'an tsaron Nijeriya umarnin ƙara ƙaimi wurin shawo kan rashin tsaro kuma za su bi umarninsa ba tare da ɓata lokaci ba.

01:28

01:28
Ƙarin Bidiyoyi
Shugaba Tinubu ya damu matuka kan rashin tsaro, in ji Ribadu
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya damu matuƙa game da taɓarɓarewar tsaro a sassan ƙasar, musamman yadda a baya bayan nan aka samu asarar rayuka a jihohin Filato da Benue da Borno, in ji mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan sha'anin tsaro.
Ƙarin Bidiyoyi