| Hausa
Yadda wasu mata Musulmai da Kiristoci ke tsare unguwanninsu a jos
01:20
Yadda wasu mata Musulmai da Kiristoci ke tsare unguwanninsu a jos
Wasu mata masu ƙarfin zuciya a birnin Jos na Jihar Filato, sun haɗa kansu inda suke samar da tsaro a yankinsu don daƙila miyagun laifuka da rashin tsaro.
26 Maris 2026

Matan, waɗanda suka haɗa da Musulamai da Kiristoci suna yin sintiri a yankinsu daga farkon dare zuwa tsakiyar dare, suna dauke da sanduna don tunkarar duk wata barazana tare da kakkaɓe miyagu daga unguwar tasu.

Ƙarin Bidiyoyi
Taron ƙasa da ƙasa kan dabarun watsa labarai 'Starcom Summit'
An yi mamakon ruwan sama a masallacin ka'aba
''An rusa gaba daya sansanonin Amurka a yankin''
Sharhi kan sharudda biyar da Iran ta gindaya kafin tsagaita wuta
Masu bayar da agaji sun ciro wani uba da 'dansa daga kasan baraguzai
'Yanwasan Iran na atisaye a Turkiyya gabanin wasansu da Nijeriya
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi da motoci a arewancin Oman
Akalla mutum 24 sun mutu bayan motar Bas ta fada kogi a Bangladesh
'Yansanda sun gano wajen buga kudin Euro na jabu a iyakar Romania da Bulgaria
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran