Makahon da ke sana'ar saka kujeru don ya daina yin bara
Duk da makanta da ya ke fama da ita, zuciyar Oumaru Kani na Jamhuriyar Nijar ba ta karaya ba, domin ya dage wajen koyon sana'ar saƙa kujeru domin samar wa kansa sana'ar da za ta hana shi bara.
11 Yuni 2025
Baya ga sana'ar hada kujerun, Oumarou Kani ya koyar da mutane da dama ciki har da masu gani, yadda ake haɗa kujeru.
Ƙarin Bidiyoyi
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya