
01:14

01:14
Ƙarin Bidiyoyi
Gwamnatin Ibrahim Traore ta dakile yunkurin juyin mulki na hudu
Hukumomi a Burkina Faso sun sake daƙile yunƙurin yi wa shugaban mulkin sojin ƙasar Kaftin Ibrahim Traore juyin mulki. Wannan shi ne karo na huɗu da aka yi yunƙurin kofar da gwamnatin wadda ita ma ta ƙwace mulki a shekarar 2022.
Ƙarin Bidiyoyi