| Hausa
Muhimman abubuwa 10 game da Lamine Yamal
Muhimman abubuwa 10 game da Lamine Yamal
Ga wasu muhimman bayanai da suka kamata ku sani game da ɗanwasan.

Shin kun san cewa mahaifin tauraron ɗanwasan Sifaniya Lamine Yamal yana da shekaru 15 a duniya kacal lokacin da ya haifi ɗanƙwallon? Lamine, wanda a wannan mako ya cika shekaru 19, yana jan hankalin duniya a yayin da ƙasarsa ke shirin fafatawa da Argentina a wasan ƙarshe na Kofin Duniya.

Ƙarin Bidiyoyi
Ankara da Istanbul: Mene ne bambancinsu?
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya