| Hausa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
01:05
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Magoya bayan ƙasar Turkiyya a sassa daban-daban na duniya sun yi murna da komawar ƙasarsu zuwa Gasar Kofin Duniya bayan shekaru 24.
8 awanni baya

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar ta samu tikitin shiga Gasar Kofin Duniya ta 2026 ta FIFA bayan ta doke Kosovo da ci 1–0 a wasan ƙarshe na neman gurbin shiga Gasar UEFA ta Turai.

Ƙarin Bidiyoyi
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya
TRT Afirka ta cika shekara 3
Nijeriya na fuskantar tsadar fetur duk da matatar Dangote na aiki da cikakken karfin ta
An yi gagarumar zanga-zanga a fadin duniya don adawa da yakin Amurka-Isra'ila a Gabas ta Tsakiya
Yadda dubban mutane suka taru yayin da Kwankwaso ya yi rejistar shiga jam'iyyar ADC