| Hausa
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?
Bayan hare-hare kan filayen jiragen sama da martanin soji, ana fargabar rikicin Saudiyya da Houthi zai iya faɗaɗa ya shafi tsaron Bahar Maliya da kasuwancin duniya.

Yayin da ƙasashe ke kira da a dakatar da hare-haren, tambaya ita ce: Shin diflomasiyya za ta yi nasara kafin rikicin ya zama barazana ga yankin baki ɗaya?

Ƙarin Bidiyoyi
Kasashen Afirka da tattalin arzikinsu ya fi bunkasa
Rage farashin man fetur a Nijeriya na tsawon kwana 30
Akwai jam'iyyun da ba za su yi takarar wasu mukamai ba a zaben 2027 - INEC
Shirin INEC na fara amfani da AI a zaben Nijeriya na 2027
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya
Falasdinawa sun yi ban kwana da mutum 105 da suka mutu a hare-haren Isra'ila
Alwashin gwamnatin Nijar kan masu hannu cikin matsalar tsaron kasar
Sarkakiyar takarar PDP a Gombe: ko akwai sauran kalubale a gaban Pantami?