
00:38

00:38
Ƙarin Bidiyoyi
An tura dakakun da ke samun goyon bayan Saudiyya yankin Mukalla na Yemen
Dakarun da ke samun goyon bayan Saudiyya sun ƙwace Mukalla, babban birnin yankin Hadramout mai ɗimbin arziki a ƙasar Yemen, kwana guda bayan sun mamaye yankin bayan sun fafata da yaƙi da 'yan a-ware na ƙungiyar siyasa ta Southern Transitional Council
Ƙarin Bidiyoyi