| Hausa
Abin da ya sa rikicin Gabas ta tsakiya ta ki-ci-ki-cinyewa
Abin da ya sa rikicin Gabas ta tsakiya ta ki-ci-ki-cinyewa
Haka kuma masanin ya bayyana irin rawar da Turkiyya take takawa wajen ƙoƙarin ganin an samu zaman lafiya a yankin, sannan ya yi mana tsokaci kan dangantakar Daular Usmaniyya ta Turkiyya da Daular Borno da kuma Daular Usmaniyya ta Shehu Dan Fodio.

Ko kun san asalin rikicin Gabas ta Tsakiya da kuma abin da ya sa har yanzu rikicin yaƙi-ci-ya-ƙi-cinyewa? Mun tattauna da wani masanin tarihi kuma mai sharhi kan al'amuran yau da kullum Farfesa Shuaibu Aliyu, wanda ya bayyana mana tushen rikicin, wanda ya samo asali dubban shekaru da suka gabata.

Ƙarin Bidiyoyi
Ankara da Istanbul: Mene ne bambancinsu?
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya