Al'adar tana ƙara jan hankulan jama'a daga ciki da wajen Maraɗi a duk shekara. Sarkin Katsinar Maradi da manyan jami'an gwamnati na daga ɗimbin mutanen da suke halartar taron.
Wanda ya fi nuna gwaninta yana samun kyaututtuka daga sarki da kuma jama'ar da suka halarci bikin.
.jpg?width=1080&format=webp&quality=80?width=1440&format=webp&quality=80)
.jpg?width=1080&format=webp&quality=80?width=1440&format=webp&quality=80)
Ƙarin Bidiyoyi
Hawan kaho: Al'adar 'yan gado a Maradi ta Nijar
Hawan Ƙaho al'ada ce da ake yi a garin Maradi na Jamhuriyar Nijar a duk jajiberen sallah. Wasu 'ya'yan gado ne suke gudanar da al'adar a ƙofar fadar Mai Martba Sarkin Katsinar Maraɗi, ƙarƙashin jagorancin sarkin.
Ƙarin Bidiyoyi