Wasan na zagayen dab da na ƙarshe ya bai wa Maroko mai masaukin baƙi damar wucewa wasan ƙarshe na gasar ta ƙasashen Afirka, AFCON 2025. Ranar Asabar Nijeriya za ta kara da Masar don tantance ƙasa ta uku a nasara, yayin da wasan ƙarshe tsakanin Maroko da Senagal zai gudana ranar Lahadi 18 ga Janairu don kammala gasar.

00:46

00:46
Ƙarin Bidiyoyi
''Ina yi wa Maroko fatan alheri'' - Osayi-Samuel
Ɗanwasan Nijeriya, Osayi-Samuel ya yi wa Maroko fatan alheri, amma ya soki alƙalin wasan da ya jagoranci fafatawa tsakanin Super Eagles da tawagar Maroko, inda aka doke Nijeriya a bugun fanareti.
Ƙarin Bidiyoyi