| Hausa
Mutane a Istanbul sun kwana a waje bayan girgizar ƙasa
00:38
Mutane a Istanbul sun kwana a waje bayan girgizar ƙasa
Mutane a Istanbul sun yi kwanan waje - a masallatai da lambuna da wuraren shaƙatawa - bayan wata girgizar ƙasa mai ƙarfin maki 6.2 ta afka wa birnin a ranar Laraba. Sun kwashe dare ne a waje a matsayin rigakafi na sake aukuwar girgizar ƙasar.

Hukumomi sun ce ana ci gaba da bincike amma kawo yanzu babu rahotannin rasa rayuka.

Ƙarin Bidiyoyi
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya
Falasdinawa sun yi ban kwana da mutum 105 da suka mutu a hare-haren Isra'ila
Alwashin gwamnatin Nijar kan masu hannu cikin matsalar tsaron kasar
Sarkakiyar takarar PDP a Gombe: ko akwai sauran kalubale a gaban Pantami?
Sharhi kan bai wa A.A Rano, AYM Shafa da Matrix damar shigar da man fetur Nijeriya
Ba laifi ba ne idan APC ta ba ni rabin abin da ta samu - Rarara
Ireland da ke goyon bayan Falasdinu ta lallasa Isra'ila 3-0
Sharhi kan tsawaita hutun Shugaba Tinubu a kasar waje