
00:18

00:18
Ƙarin Bidiyoyi
'Yan Hindu masu tsattsauran ra'ayi sun cinna wa masallatai wuta
Wasu mabiya addinin Hindu masu tsattsauran ra'ayi sun cinna wuta a masallatai biyu a lardin Rautahat na ƙasar Nepal inda suka ƙona Alƙur'anai da dama.
Ƙarin Bidiyoyi