| Hausa
TRT Afirka ta cika shekara 3
02:01
Afirka
TRT Afirka ta cika shekara 3
Afirka tsantsarta. Bayan manyan labarai da kuma ra’ayoyin da aka saba yaɗawa a kan nahiyar, TRT Afrika na gabatar da labaran da ke bayyana haƙiƙanin Afirka, mutanenta, al’adunta, da yadda take sauyawa a zahiri.
1 Afrilu 2026

Tsawon shekaru uku, muna isar da sahihan rahotanni da kuma labaran da ba a cika jin su ba daga nahiyar zuwa ga sauran duniya.

Ƙarin Bidiyoyi
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya
Nijeriya na fuskantar tsadar fetur duk da matatar Dangote na aiki da cikakken karfin ta
An yi gagarumar zanga-zanga a fadin duniya don adawa da yakin Amurka-Isra'ila a Gabas ta Tsakiya
Yadda dubban mutane suka taru yayin da Kwankwaso ya yi rejistar shiga jam'iyyar ADC