An ceto sauran fasinjojin jirgin daga cikin kogin.


Ƙarin Bidiyoyi
Mutum 6 sun mutu bayan helikwafta ya faɗa Kogin Hudson na New York
Mutum shida ne suka mutu bayan wani helikwafta ya yi hatsari inda ya faɗa Kogin Hudson da ke Birnin New York na Amurka a ranar Alhamis.
Ƙarin Bidiyoyi