| Hausa
Takarar Peter Obi da Atiku Abubakar a zaben 2027
03:14
Takarar Peter Obi da Atiku Abubakar a zaben 2027
Yayin da ake shirye-shiryen tunkarar zaben babban zaben 2027, tsohon ɗan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) Peter Obi ya bayyana aniyyarsa ta sake tsayawa takarar shugabancin Nijeriya.

Peter Obi wanda shi ne tsohon gwamnan Jihar Anambra ya koma jam’iyyar ADC a bara, ya bayyana sake tsayawa takarar shugabancin Nijeriya a babban zaben shekarar 2027 a karkashin jam’iyyar hadaka ta African Democratic Congress (ADC) a gaban dimbin magoya bayansa a Abuja ranar Litinin.

Ƙarin Bidiyoyi
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Takaddama kan zargin yawan karar bashin gwamnatin Tinubu
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya