| Hausa
Jirgin ruwa ya wuntsila yayin da yake neman kafa tarihin gudu
00:26
Duniya
Jirgin ruwa ya wuntsila yayin da yake neman kafa tarihin gudu
Wani jirgin ruwan tsere da ke ƙoƙarin kafa tarihi a Jihar Arizona ta Amurka ya wuntsila a yayin da yake tsaka da mugun gudu.

Matuƙin jirgin da mai taya shi aiki sun jikkata, lamarin da ya sa aka garzaya da su asibiti domin duba lafiyarsu.

Ƙarin Bidiyoyi
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31