| Hausa
An kama masu safarar miyagun kwayoyi tsakanin Nijar da Nijeriya a Zinder
00:39
An kama masu safarar miyagun kwayoyi tsakanin Nijar da Nijeriya a Zinder
Hukumomi a yankin Magaria na Jihar Zinder a Jamhuriyar Nijar sun kama wasu gawurtattun masu safarar miyagun ƙwayoyi da ke jigila tsakanin Nijar da Nijeriya. Sun ƙwace miyagun ƙwayoyi daban-daban.
Ƙarin Bidiyoyi
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore