| Hausa
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Wani abu da wataƙila mutane ba su cika mayar da hankalinsu a kai ba, shi ne batun tsabar kuɗin fansar da masu garkuwa da mutanen suke kwasa daga iyalan mutanen da suka sace.

A yayin da masu garkuwa da mutane a Nijeriya suke ci gaba da cin karensu babu babbaka, inda suke sace kusan kowa daga ɗalibai zuwa malamai; talakawa zuwa masu kuɗi; ƙananan ’yansiyasa zuwa jami’an tsaro; ma’aikatan gwamnati zuwa alƙalai, za a iya cewa matsalar satar mutane don neman kuɗin fansa kusan babu wanda ta bari a ƙasar.

Ƙarin Bidiyoyi
Adumulmula: Mawakin Nijar da ya shahara saboda kayan kidan gargajiya
Tasirin mawakan siyasa a yakin neman zabe a Nijeriya
Me ya sa gwamnatin Trump take ta sauya manufofin yaki da Iran?
Shin ya kamata Amurka ta fitar da bayanan binciken Shugaba Tinubu ko a'a?
Muhimman batutuwa game da ritayar Messi daga tawagar Argentina
Yadda cutar mashako take addabar Jihar Kano
Sabbin shirye-shiryen gwamnatin Tinubu na rage radadin cire tallafin mai
Walkiya ta haska Makka, an yi iska da tsawa da ruwan sama a Madina
EFCC za ta ba da 'tukuici' kan kwarmata bayanan dukiyar Nijreria ta sata da ke ketare
Gungun 'yan Haiti sun kashe fararen hula da suka fake a coci, a cewar MDD