
00:31

00:31
Ƙarin Bidiyoyi
Direba da fasinja sun tsira daga mummunan hatsarin mota
Wani direba da fasinja sun fita daga wata mota a raye bayan wani mummunan karo da motarsu ta yi da dirkar wutar lantarki inda motar ta rabe gida biyu, ranar 16 ga watan Agusta a Sao Paulo, Brazil.
Ƙarin Bidiyoyi