| Hausa
Limamin Masallacin Kudus: 'Isra'ila ta ce ni dan ta'adda ne'
Limamin Masallacin Kudus: 'Isra'ila ta ce ni dan ta'adda ne'
Lamamin Masallacin Birnin Ƙudus Sheikh Ikrima Sabri ya ce za su ci gaba da yaƙi da Isra'ila kan zaluncin da take yi wa Musulmai musamman Falasɗinawa, yana mai cewa “Babu wanda ya isa ya sauya ikon Allah ko yi masa zagon-ƙasa”.
17 Maris 2025

A tattaunawar da ya yi da TRT World a Ankara bayan an karrama shi da lambar yabo ta girmamawa a bikin da aka yi wa laƙabi da 8th International Goodness Awards, limamin ya ce za su kare Masallacin Ƙudus ta kowace hanya

Ƙarin Bidiyoyi
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya
TRT Afirka ta cika shekara 3
Nijeriya na fuskantar tsadar fetur duk da matatar Dangote na aiki da cikakken karfin ta
An yi gagarumar zanga-zanga a fadin duniya don adawa da yakin Amurka-Isra'ila a Gabas ta Tsakiya