| Hausa
Mutane sun barke da murna bayan an dawo da lantarki a Madrid
00:24
Duniya
Mutane sun barke da murna bayan an dawo da lantarki a Madrid
Mazauna birnin Madrid na ƙasar Sifaniya sun ɓarke da murna sakamakon dawo da hasken wutar lantarki bayan sun kwashe awanni da dama cikin duhu, saboda gagarumar katsewar wutar lantarki da ta shafi Sifaniya, Portugal, da wasu yankuna na ƙasar Faransa

saboda gagarumar katsewar wutar lantarki da ta shafi Sifaniya, Portugal, da wasu yankuna na ƙasar Faransa da Andorra ranar Litinin 28 ga watan Afrilu.

Ƙarin Bidiyoyi
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore