Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
Tun bayan da Amurka ta rage bayar da tallafi zuwa ƙasashen waje, masu bayar da agaji na “HIV Champions” a Nijeriya suka fara zuwa gida-gida domin tabbatar da cewa masu ɗauke da cutar ba su daina shan maganinsu ba
4 awanni baya
Kungiyar ta duba cewa masu cutar sun ci gaba da gudanar da rayuwarsu bayan sun samu tsaiko wurin samun magungunansu.
Ƙarin Bidiyoyi
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya