Fitattun 'yan ƙwallon ƙafar Afirka, da suka haɗa da Samuel Eto'o, Emmanuel Adebayor, da kuma Jay-Jay Okocha sun fafata a wasan.

00:35

00:35
Ƙarin Bidiyoyi
Shugaban Burkina Faso Traoré ya nuna bajinta a kallon kafa
Shugaban Burkina Faso Ibrahim Traoré ya nuna bajinta a yayin wasan sada zumunta na ƙwallon ƙafa, a wani ɓangare na sake buɗe filin wasan Ouagadougou da aka gyara.
Ƙarin Bidiyoyi