
00:36

00:36
Ƙarin Bidiyoyi
Jirgin yakin Amurka ya kashe Mutum 12 a wata Kasuwa a Sanaa babban birnin Yemen
Jirgin yaƙin Amurka ya kashe aƙalla mutum 12 tare da jikkata mutum 30 a harin da ya kai wata kasuwa a yankin Farwah na Sanaa, babban birnin ƙasar Yemen ranar Lahadi da maraice.
Ƙarin Bidiyoyi