19 Yuli 2025
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana marigayi Aminu Dantata a matsayin mutumin kirki wanda ya bayar da muhimmiyar gudunmawa wurin ci gaban Nijeriya da gina al’umma.
Tinubu ya bayyana haka ne a lokacin da ya kai ziyara ta musamman zuwa Jihar Kano domin ta’aziyyar rasuwar marigayin.
