Afirka
'An mayar da yankinmu saniyar-ware wurin rabon ayyukan gwamnatin tarayya'
Gwamnonin Arewa maso Gabashin Nijeriya sun yi ƙorafi dangane da wasu abubuwa da ke ci musu tuwa a ƙwarya daga ciki har da yadda titunan yankin da layin dogo suka lalace da kuma rashin saka yankin a wasu ayyuka na gwamnatin tarayya.Karin Haske
Zaben Afirka ta Kudu 2024: Me ya sa shiga zaben Zuma ke ɗaukar hankali?
Dawowar Tsohon Shugaban Ƙasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma harkokin siyasa ya tayar da ƙura, inda ake ta tattauna batun halascin shigarsa takara. Sai dai duk da haka, magoya bayansa ba su yi ƙasa a gwiwa ba wajen cigaba da tallata shi.Karin Haske
Abin ya sa wannan dutse na Tanzaniya yake da daraja
A karkashin kasa, a kasar Tanzania akwai dimbin arzikin wani dutse, wanda darajarsa ta ninka darajar lu'u-lu'u sau dubu, amma kasar ba ta ci ribarsa da kyau ba har yanzu saboda ba ta tallata shi yadda ya kamata ba, da kuma wasu kalubalen hako shi.Rayuwa
Marange: Matar da ta haɗa matsayin uwa, ma'aikaciyar masana'anta kuma babbar 'yar wasa
Precious Marange, matar da ta wuce misali a jajircewa da kuma iya aiki, inda ake damawa da ita a ƙungiyoyin ƙwallon wasan kurket da Rugby na Zimbabwe yayin da take ƙokarin sauƙe hakkokinta na uwa da kuma wani aikin yini a wata masana'antar ƙarafa.
Shahararru
Mashahuran makaloli