Afirka
Sojojin Nijeriya sun yi luguden wuta kan 'yan ta'adda sama da 100 a Borno
Rundunar sojin ta ce Abu Asad, wanda babba ne a kungiyar Ali Ngulde da ke karkashin Boko Haram da sauran ‘yan ta’adda kamar Ibrahim Nakeeb da Mujaheed Dimtu da Mustafa Munzir da sauran mayaka na daga cikin wadanda jirgin saman ya yi wa luguden wutaAfirka
Sojojin Nijeriya sun kashe ’yan bindiga 113, sun kama mutum 300 – Hedkwatar Tsaron Kasar
Manjo Janar Edward Buba ya ce dakarun kasar na rundunar Operation Hadin Kai sun kama kayayyakin Boko Haram da na Kungiyar ISWAP a Kukawa da Damboa da Monguno da Konduga a jihar Borno da ke Arewa maso gabashin kasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli