Karin Haske
Sylvère Boussamba: Gwani mai aniyar horar da miliyoyin mutane kan fasahar dijital
Wani matashi ɗan asalin Gabon, wanda ya koyi fasahar dijital da kansa, ya fara shirin koyar da mutane ƙwarewa a harkokin dijital, domin 'yan ƙasarsa su shirya wa ƙaruwar arziƙin dala biliyan $712 da Afirka za ta samu a fannin dijital, nan da 2050.Afirka
Juyin mulki: Amurka ta soke tallafin da take bai wa Gabon
Wata sanarwa da kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen kasar Matthew Miller ya fitar ranar Litinin ta ce "za mu ci gaba da bayar da tallafi ne idan muka ga gwamnatin rikon kwarya ta dauki kwararan matakai na komawa kan turbar dimokuradiyya."
Shahararru
Mashahuran makaloli