Türkiye
Turkiyya za ta karɓi baƙuncin ministan harkokin waje na Ukraine don zantawa ta musamman
Muhimmiyar rawar Turkiyya don samar da zaman lafiya, da haɗin kan tattalin arziƙi, da ayyukan jinkai —kamar shirin fita da hatsi ta Bahar Aswad —zai ƙara ƙarfafa alaƙar Turkiyya da Ukraine yayin da rikici ke ci gaba a Ukraine.Türkiye
Tsarin ƙasashen duniya ya gaza kare Gaza, in ji babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya
"Abin da ke faruwa a Gaza hujja ce ƙwaƙƙwara ta cewa an tsara tsarin kasa da kasa ta yadda ake amfani da shi wajen cin zarafin wasu 'yan tsiraru," in ji Fidan a ranar Talata yayin taron diflomasiyya kan makomar Falasdinu a Ankara.Türkiye
Duniyar Musulunci za ta yi duk abin da ya dace don kare Masallacin Ƙudus Mai Tsarki – Fidan
"Al'ummar Musulmi za su yi duk abin da ya kamata don kiyaye alamar Musulunci na Masallaci Mai Tsarki da ruhi iri daya," in ji Fidan a ranar Talata yayin jawabinsa a Taron Majalisar Ministocin Harkokin Wajen Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa karo na 162.Türkiye
Fidan zai jagoranci kiran ɗaukar matakin bai-ɗaya kan Falasdinu a Majalisar Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa
Ana sa ran Fidan zai tattauna muhimman batutuwan da suka shafi yankin, tare da mayar da hankali musamman kan Gaza, da kuma ƙarfafa dangantaka tsakanin Turkiyya da Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa.Afirka
Manyan jami'an gwamnatin Turkiyya sun tattauna kan yaƙi da ta'addanci a ziyarar da suka kai Nijar
Ministan Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya jagoranci manyan jami'an gwamnatin ƙasar wajen tattaunawa da gwamnatin sojin Nijar inda za a taimaka mata da na'urorin tsaro da leƙen asiri, inda ya nuna yadda Ankara ke taimaka wa Somalia a yaƙi da ta'addanci.
Shahararru
Mashahuran makaloli