Afirka
Bala'in da ke shirin faruwa saboda rashin cika alƙawarin ƙasashe a kan rage makamashi mara tsafta
Ya kamata yarjejeniyar Paris ta zama tudun-mun-tsira ga makomar duniya mai aminci da ta cancanci rayuwa a cikinta. Amma har yanzu, ƙasashe ba sa bin doka inda suke ci gaba da samar da makamashi mara tsafta, in ji wani sabon rahoto na UNEPTürkiye
Turkiyya ta ki ganawa da Isra'ila kan ayyukan makamashi saboda rashin tsagaita wuta a Gaza
"Bayan irin zalunci da rashin tausayi da Isra'ila ke nunawa, aiki daya tilo da za mu iya magana a kai a yanzu shi ne yadda za mu sake maido da wutar lantarki a Gaza," a cewar Ministan Makamashin Turkiyya Alparslan Bayraktar.
Shahararru
Mashahuran makaloli