Karin Haske
Yadda ficewar Shell a Nijeriya zai iya habaka ayyukan fannin mai a kasar
Sashin man fetur da iskar gas a Nijeriya na shirin samun wani babban sauyi bayan shelar kamfanin Shell na Birtaniya na sayar da daukacin kaddarorinsa a kasar kan farashin da ake ganin wata dama ce ga kamfanonin Nijeriya su samu gaggarumin ci gaba.Kasuwanci
Farashin man fetur a Nijeriya ya karu da kashi 225 a shekara daya – NBS
Hakan na kushe cikin rahoton da hukumar kididdiga ta kasa a Nijeriya NBS ta fitar a shafinta na intanet, inda ta ce idan aka kwantanta da watan Nuwamban 2023, an samu karin kashi 3.53 cikin dari daga farashin Naira 648.93.
Shahararru
Mashahuran makaloli