Duniya
Babu wata ɓarna da aka samu a wuraren nukiliyar Iran bayan 'harin da Isra'ila ta kai' - MDD
Lamari na baya-bayan nan ya biyo bayan harin Tehran inda ta harba jirage marasa matuƙa da makamai masu linzami a matsayin martani ga harin da Isra'ila ta kai kan karamin ofishin jakadancinta a Siriya a ranar 1 ga Afrilu.Duniya
Yara a Gaza sun yi zanga-zangar adawa da mamayar Isra'ila ta hana su abinci da ruwa
Tsawon kwanaki 138, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba da kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 29,195 da raunata mutum 69,170.Türkiye
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya caccaki kasashen duniya kan gazawa wajen dakile zubar da jini a Gaza
“Gaza a baya ta kasance gidan yarin da ke a buɗe. Sai dai a halin yanzu ta kasance fagen daga wanda Firaiministan Isra’ila (Benjamin Netanyahu) yake gudanar da ayyukan kashe farar hula domin rayuwarsa ta siyasa,” in ji Fidan.Karin Haske
Karin kasashen Afirka biyu za su karfafa neman kujerar dindindin a Kwamitin Tsaro na MDD
Saliyo da Aljeriya sun shiga Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya a matsayin mambobi na wucin-gadi. Hakan zai karfafa yunkurin nahiyar Afirka na samun mazaunin dindindin don dacewa da matsayinta a duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli