Karin Haske
Morocco: Aikin sake gina yankunan da girgizar kasa ta rusa ya kankama bayan wata uku da faruwarta
Watanni uku bayan faruwar mummunar girgizar ƙasar da ta jefa Morocco cikin yanayin alhini, rayuwa ta dawo kamar yadda aka saba a yankunan da girgizar ƙasar ta shafa, kuma mutane sun duƙufa wajen sake gina gidajensu da iftila'in ya afka wa.Rayuwa
Gnawa: Yadda salon kade-kaden kabilar da ke Maroko ke jan hankalin duniya
Salon kade-kaden Maroko na Gnawa ya yi tasiri sosai tsakanin 'yan Afirka a ko'ina, Hukumar Ilimi da Al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya (UNESCO) ta san da zaman wannan salon kade-kade, inda ta bayyana shi da wata al'adar da dan Adam ke alfahari da ita.
Shahararru
Mashahuran makaloli