Afirka
'An mayar da yankinmu saniyar-ware wurin rabon ayyukan gwamnatin tarayya'
Gwamnonin Arewa maso Gabashin Nijeriya sun yi ƙorafi dangane da wasu abubuwa da ke ci musu tuwa a ƙwarya daga ciki har da yadda titunan yankin da layin dogo suka lalace da kuma rashin saka yankin a wasu ayyuka na gwamnatin tarayya.Türkiye
Uwargidan shugaban Turkiyya ta halarci taron matan shugabannin Afirka kan sankara a Nijeriya
Taron, wanda aka fara gudanar da irinsa a Turkiyya a 2016 ƙarƙashin jagorancin Emine Erdogan, ya mayar da hankali ne kan lalubo hanyoyin zamani na riga-kafi, da saurin gano sankara da kuma magance cutar a ƙasashen Afirka mambobin ƙungiyar ta OIC.Afirka
Kotu ta ba da belin Emefiele kan N300m bisa tuhumarsa da buga sabbin kudi ba bisa doka ba
EFCC gurfanar da Emefiele ne a gaban kotun a ranar Laraba, kan tuhumarsa da ba da umarnin buga sababbin takardun naira ba bisa ƙa’ida ba, da rashin samun umarni daga fadar Shugaban Ƙasa da kuma sauran shugabannin CBN.
Shahararru
Mashahuran makaloli