Duniya
Taron Bahrain na iya bayar da damar ƙalubalantar afka wa Gaza da Isra'ila ta yi
Salon kalaman ƙasashen Larabawa ya sauya tun watan Nuwamban bara, in ji mai nazari ɗan ƙasar Kuwait, Zafer al-Ajmi, yana mai cewa akwai yiwuwar bayanin bayan Taron Larabawa da za a fitar ya haɗa da matakan da za a ɗauka kan yaƙin Isra'ila a Gaza.Türkiye
Bai kamata ƴan ba-ni-na-iya su shigo da matsalolinsu Gabas ta Tsakiya ba: Turkiyya
Babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan a wata ganawa da manema labarai tare da takwaransa na Qatar Sheikh Abdulrahman Al Thani, ya yi gargadin yiwuwar rikici ya mamaye yankin Gabas ta Tsakiya, wanda ya taso sakamakon yakin Isra'ila a Gaza.Türkiye
Emine Erdogan: Matar Shugaban Turkiyya ta bayyana shirinsu bayan taron goyon baya ga Falasdinu
Mai Dakin Shugban Kasar Turkiyya Emine Erdogan ta yi tsokaci kan matakan da za a dauka karkashin Shirin Gwagwarmaya, wanda ya biyo bayan taron nuna goyon baya ga Falasdin da ta karbi bakuncin gudanarwa a ofishinta na Fadar Dolmabace da ke Istanbul.Duniya
Qatar da Saudiyya sun gayyaci jakadun Sweden da ke kasashensu don nuna fushinsu kan wulakanta Kur'ani
A wata sanarwa a ranar Juma'a, Ma'aikatar Harkokin wajen Qatar ta ce za ta bukaci hukumomin Sweden su dauki dukkan matakan da suka kamata don dakatar da "dukkan wadannan abubuwan wulakanci da ake yi."
Shahararru
Mashahuran makaloli