Afirka
Jam'iyya mai mulki a Togo ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokoki — Hukumar Zaɓe
Jam'iyyar Union for the Republic ta Shugaba Gnassingbe ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokokin Togo, bayan kwaskwarimar da aka yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar wadda ta sha suka daga wurin 'yan hamayya.Türkiye
Zaɓukan magadan birane da aka gudanar sun nuna ƙarfin dimokuraɗiyyar Turkiyya
Babu ƙanshin gaskiya a labaran da ƴan jaridar Yammacin duniya suke watsawa cewa zaɓukan Turkiyya ba su da sahihanci domin kuwa ga shi ƴan hamayya suna kan gaba a zaɓukan da aka yi na magadan manyan biranen ƙasar na ranar Lahadi.Afirka
Kalaman da Gwamna Uba Sani ya yi kan ɗimbin bashin da El-Rufai ya bar masa sun tayar da ƙura
Gwamna Uba Sani ya ce gwamnatinsa ta jajirce wajen gudanar da ayyukan ci-gaba a Kaduna duk da bashin kimanin $587m da N85bn da kuma tarin ayyukan da ba a gama ba waɗanda ta gada daga gwamnatin Nasir El-Rufai.Afirka
Za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasar Senegal ranar 24 ga watan Maris
Gwamnatin Senegal ta sanar da cewa za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa ranar 24 ga watan Maris na 2024 bayan Shugaba Macky Sall ya ɗage zaɓen sakamakon abin da ya bayyana a matsayin "taƙaddamar da aka yi game da jerin sunayen ƴan takara"
Shahararru
Mashahuran makaloli