Karin Haske
Zaben Afirka ta Kudu 2024: Me ya sa shiga zaben Zuma ke ɗaukar hankali?
Dawowar Tsohon Shugaban Ƙasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma harkokin siyasa ya tayar da ƙura, inda ake ta tattauna batun halascin shigarsa takara. Sai dai duk da haka, magoya bayansa ba su yi ƙasa a gwiwa ba wajen cigaba da tallata shi.Afirka
Jam'iyya mai mulki a Togo ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokoki — Hukumar Zaɓe
Jam'iyyar Union for the Republic ta Shugaba Gnassingbe ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokokin Togo, bayan kwaskwarimar da aka yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar wadda ta sha suka daga wurin 'yan hamayya.Türkiye
Zaɓukan magadan birane da aka gudanar sun nuna ƙarfin dimokuraɗiyyar Turkiyya
Babu ƙanshin gaskiya a labaran da ƴan jaridar Yammacin duniya suke watsawa cewa zaɓukan Turkiyya ba su da sahihanci domin kuwa ga shi ƴan hamayya suna kan gaba a zaɓukan da aka yi na magadan manyan biranen ƙasar na ranar Lahadi.
Shahararru
Mashahuran makaloli