Afirka
Sudan na dab da faɗawa cikin 'bala'in yunwa mafi girma a duniya' — MDD
Shirin Samar da Abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗi cewa "lokaci yana ƙurewa a ƙoƙarin hana faɗawa cikin bala'in yunwa" da watsuwar yaƙi a yankin El Fasher sakamakon rashin samun damar shigar da kayan agajin jinƙai.Karin Haske
Yakin Sudan: Yadda aka shekara ana yaƙi amma duniya ta gaza daukar mataki
Idan ka bibiyi shekara daya da aka yi ana gwabza yaki a Sudan, za ka fahimci yadda duniya ta kawar da kanta daga kasar wadda take cikin mawuyacin halin kunci, da kuma yadda mutanen kasar suke jure da wahalar da suke ciki.
Shahararru
Mashahuran makaloli