Afirka
Dikko Radda: Gwamnan Katsina ya saka hannu kan dokar haramta ɓoye abinci
Gwamnan ya kafa kwamiti na musamman wanda zai yi aiki da jami'an tsaro wanda zai rinƙa bi lungu da saƙo na jihar domin gano wuraren da ake ɓoye kayan abinci, tare da kama masu hannu a ɓoye abincin da gurfanar da su a gaban kotu.Afirka
MDD ta yi gargadin cewa tallafin abinci na 'yan gudun hijirar Sudan a Chadi yana dab da karewa
'Yan gudun hijirar Sudan sama da 540,000 ne suka tsallaka zuwa Chadi tun bayan yakin da ya barke watanni 7 da suka gabata tsakanin sojojin kasar da dakarun RSF, a cewar Hukumar Kaura ta Duniya (IOM).Afirka
Yara sama da miliyan 1.6 ne za su yi fama da tsananin karancin abinci a 2024: Hukumar Abinci ta MDD
"Yankunan da suka yi fama da ambaliyar ruwa su ne suka fi fuskantar matsalar tamowa sakamakon yaduwar cutukan da ke da alaka da ruwa da kuma cunkoso, da kuma karancin damar samun isasshen abinci," in ji sanarwar.
Shahararru
Mashahuran makaloli