Rayuwa
Marange: Matar da ta haɗa matsayin uwa, ma'aikaciyar masana'anta kuma babbar 'yar wasa
Precious Marange, matar da ta wuce misali a jajircewa da kuma iya aiki, inda ake damawa da ita a ƙungiyoyin ƙwallon wasan kurket da Rugby na Zimbabwe yayin da take ƙokarin sauƙe hakkokinta na uwa da kuma wani aikin yini a wata masana'antar ƙarafa.Kasuwanci
Zimbabwe za ta ci tarar kasuwancin da ke amfani da hauhawar farashin canji
Tun bayan kaddamar da sabon kudin ZiG a farkon watan Afrilu, gwamnati Zimbabwe ke kokarin ganin ta ɗaga darajar sabon kudin tare da ganin ya zaga ko ina, kuma tuni hukumomi suka fara dirar mikiya kan 'yan kasuwar canjin kudi na bayan fage.Karin Haske
Yadda kafofin sadarwa na zamani ke taimakon matasan manoma a Zimbabwe
Kafofin sadarwa na zamani sun fara zama wasu hanyoyi da matasan manoma a Zimbabwe ke amfani da su wajen gano kasar da za ta fi kyau da noma da kuma nemo hanyoyin samun tallafin kudi da za su zuba a gonakin, da hanyoyin kasuwancin abin da suka girba.Karin Haske
Kwalara a Zimbabwe: Kokarin magance yadda ruwan najasa da kwatami ke gurbata ruwan sha
Cutar kwalara ta kasance matsalar da ake yawan fama da ita a Zimbabwe a shekarun baya-bayan nan, sakamakon rashin tsaftar muhalli da kuma rashin tsaftataccen ruwan sha a garuruwan da ke maƙwabtaka da babban birnin ƙasar Harare da ma wasu sassan.
Shahararru
Mashahuran makaloli