|
Hausa
|
Hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Abdulwasiu Hassan
Senior Producer, TRT Afrika
Senior Producer, TRT Afrika
Labarai Daga Marubuci
Yadda dawowar likitocin Afirka ke da muhimmanci ga kiwon lafiya
Akwai damuwa sosai game da yadda likitocin kasashen Afirka ke barin nahiyar a 'yan shekarun nan. A yanzu wasunsu na dawo wa gida don bayar da gudunmowa ga tsarin kiwon lafiya a kasashensu
9 MINTI KARATU
Abubuwan da suka kamata ku sani game da sabbin mataimakan da Tinubu ya nada
Bayan Nuhu Ribadu da ya yi suna tun lokacin da ya yi aiki a matsayin shugaban hukumar EFCC, sauran mutum bakwai da Shugaba Tinubu ya nada ba a san su sosai ba.
7 MINTI KARATU
Me ya sa shugabannin EFCC 'ba sa wanyewa da hukumar lafiya'?
'Yan Nijeriya da dama na ta tsokaci da tambayoyi a shafukan sada zumunta cewa "me ke faruwa da kujerar shugabancin wannan hukuma ne da yawanci "ba a wanyewa da ita lafiya"?
8 MINTI KARATU
Cire 'yar-wuya: Al'adar da ke bukatar taka-tsantsan
A arewacin Nijeriya, cire beli ga jarirai ba wani sabon abu ba ne. Akasari wanzamai ne suke aikin cirewar. A al’adar Bahaushe, wanzami na ayyuka wadanda suka hada da kaciya da kaho da kuma cire beli.
9 MINTI KARATU
Bola Tinubu: Abubuwan da ‘yan Nijeriya ke son sabon shugaban kasa ya sanya a gaba
Babban aikin da ke gaban Bola Tinubu bayan ya karbi mulkin kasa mafi karfin tattalin arziki da yawan jama'a a shi ne yadda zai magance matsalar tsaro da kuncin rayuwa da ke addabar 'yan kasar.
7 MINTI KARATU
Sabbin gwamnoni biyar da za a sa ido kan kamun ludayinsu a Nijeriya
Irin yadda wadannan sabbin gwamnonin suka yi nasara na cikin dalilan da suka sa salonsu na gudanar da mulkin jihohinsu zai ja hankalin jama’a a ciki da wajen jihohin.
9 MINTI KARATU
Bakin harsuna da suka haifar da mummunan rikici a Kamaru
"Za ka ga mutane masu kamanni daya, amma suna amfani da harshe daban-daban. Duk da cewa harsunan ba nasu ba ne, amma sun ba su wani muhimmanci mara iyaka."
8 MINTI KARATU
Jihohin da suka fi araha da kuma tsadar gas a Nijeriya
Jihar Bauchi ce a kan gaba a tsadar man gas inda ake sayar da man kan kudi naira 910.46, a Abuja naira 889.44 sai jihar Adamawa a kan naira 880.33, in ji rahoton da hukumar NBS ta fitar.
4 MINTI KARATU
Shin kafa kungiyar kasashe manoma koko za ta taimaka wa Yammacin Afirka?
Samar da riba mai tsoka ga manoman koko na daya daga cikin manufofin kungiyar ta CIGCI, kuma tuni kungiyar, wadda ke da hedikwata a Ghana, ta kama aiki don ganin ta cimma manufofinta.
7 MINTI KARATU
Gwamnatin Yobe ta nesanta kanta daga zargin zubar da cikin 'yan gudun hijira
A kwanakin baya ne dai kamfanin dillacin labaran Reuters ya ba da rahoton cewar gwamnatin Jihar Yobe ta hada baki da sojoji wajen zubar wa ‘yan gudun hijira 10,000 ciki tare da kashe yara da kuma cin zarafin mata.
2 MINTI KARATU
1
2
3
4