Ra’ayi
Yadda Trump ke jan kafa a shari'ar da yake fuskanta: Shin zaɓe cai cece shi?
Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump yana ta kokarin ganin ana ta jan kafa a shari'o'in da yake fuskanta har zuwa lokacin zabe wato watan Nuwamba. Ga wasu daga cikin abin da ya sa yake yin haka- da kuma bayanin ko hakan zai iya taimakonsa.Türkiye
'Yan sandan Turkiyya sun kama wani mai tsaron gidan tarihi na Amurka kan zargin fasa-ƙwaurin ƙwari masu dafi
'Yan sandan sun kama mai kula da wani gidan tarihi na Amurka a birnin Santambul, kan zargin yunƙurin fasa-ƙwaurin kunama da gizo-gizo waɗanda ake amfani da su wurin haɗa maganin guba.Duniya
'Yan Jam'iyyar Republican a Amurka sun gabatar da dokar tura ɗaliban da aka kama da zanga-zanga zuwa Gaza
Wakilan jam'iyyar Republican da dama na Amurka sun gabatar da wasu ƙudirori biyu da za su tura daliban da aka kama a zanga-zangar goyon bayan Falasdinu zuwa Gaza na tsawon watanni shida tare da soke bizar ɗaliban ƙasashen duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli