Rayuwa
Har a kan titi na kwana saboda matsalar damuwa da na shiga – Mawaƙin Ghana Shatta Wale
A wani shirin kai tsaye na Facebook da ya yi, Shatta Wale ya bayyana wa mabiyansa sama da mutum miliyan 1.5 cewa mutuwar auren iyayensa ya haifar masa da "matsalar damuwa da rashin kwanciyar hankali" a rayuwarsa.Afirka
Hukumomin Ghana sun ce za a iya kwashe mako biyar ba a gama gyara wayoyin da suka haddasa katsewar intanet ba
Lalacewar wayoyin ta sa an samu gagarumar katsewar intanet a ƙasashen da ke Yammaci da Tsakiyar Afirka lamarin da ya shafi harkokin kasuwanci, da suka haɗa da bankuna da kamfanonin sadarwa da na hada-hadar kuɗi da ma kasuwannin hannayen-jariAfirka
Intanet ya samu matsala a ƙasashen Afirka da dama sakamakon lalacewar wayoyi a ƙarƙashin teku
Aƙalla wayoyi uku ne na ƙarƙashin tekun suka lalace a ranar Alhamis, kamar yadda wani kamfani mai sa ido kan harkokin intanet, Netblocks ya faɗa, yana mai cewa kamfanonin intanet da yawa sun ba da rahoton afkuwar matsalar.
Shahararru
Mashahuran makaloli