Kasuwanci
An ƙaddamar da shafin intanet don samun bayanai game da ma'adinai a Nijeriya
Da yake ƙaddamar da shafin na intanet, Ministan Harkokin Ma'adinai na Nijeriya Dele Alake ya ce sun ɗauki matakin ne domin rage wahalhalun da masu zuba jari daga ƙasashen waje suke sha wurin samun bayanai game da ma'adinan da ƙasar take da su.Kasuwanci
Zimbabwe za ta ci tarar kasuwancin da ke amfani da hauhawar farashin canji
Tun bayan kaddamar da sabon kudin ZiG a farkon watan Afrilu, gwamnati Zimbabwe ke kokarin ganin ta ɗaga darajar sabon kudin tare da ganin ya zaga ko ina, kuma tuni hukumomi suka fara dirar mikiya kan 'yan kasuwar canjin kudi na bayan fage.Türkiye
Kasuwanci tsakanin Turkiyya da Isra'ila ya ragu saboda mamayar Gaza - Rahoto
Alƙaluma daga Ma'aikatar Cinikayya ta Turkiyya wadda kamfanin dillancin labarai na Anadolu ya tattaro sun nuna raguwar kashi 33 cikin 100 na kasuwancin da Turkiyya take da Isra'ila, tun daga 7 ga Oktoban bara zuwa 20 ga Maris na 2024.Afirka
Hukumomin Ghana sun ce za a iya kwashe mako biyar ba a gama gyara wayoyin da suka haddasa katsewar intanet ba
Lalacewar wayoyin ta sa an samu gagarumar katsewar intanet a ƙasashen da ke Yammaci da Tsakiyar Afirka lamarin da ya shafi harkokin kasuwanci, da suka haɗa da bankuna da kamfanonin sadarwa da na hada-hadar kuɗi da ma kasuwannin hannayen-jariAfirka
Mai POS ya mayar da kusan N10m da wani kwastomansa ya tura masa bisa kuskure a Kano
Lamarin ya faru ne a watan Disamba na shekarar 2023 lokacin da mai sana’ar POS mai suna Mohammed Sani Abdulrahman ya fahimci cewa wani kwastomansa wanda ya karɓi naira dubu 10 daga wurinsa ya tura masa naira miliyan 10 bisa kuskure.
Shahararru
Mashahuran makaloli