Afirka
Masar ta musanta janyewa daga shirinta na shiga shari’ar Kotun Duniya da Isra’ila
A makon da ya gabata ne Ma’aikatar Harkokin Wajen Masar ta bayyana aniyarta ta shiga shari’ar da Afirka ta Kudu ke yi da Isra’ilar a gaban Kotun Duniya, sai dai wasu labarai sun rinƙa yawo kan cewa ƙasar ta janye, lamarin da Masar ɗin ta musanta.Karin Haske
Hydroponics: Yadda daɗaɗɗen tsarin sirrin noman Masar ya samar da yanayin shuka ba tare da amfani da ƙasa ba
Kimiyyar noma mara-ƙasa ta samar da wani tsarin noman cikin gida 'Hydroponics' inda ake shuka kayan lambu da sauran ganyayyaki a kan tire da tukwane a cikin gidaje ta hanyar amfani da ruwa mai yawa.Duniya
Kafar watsa labaran Masar ta ce akwai alamun nasara a tattaunawar Gaza da Isra'ila
Isra'ila ta kwashe kwana 210 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,622 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,867 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Kasuwanci
Matsayin Nijeriya na ɗaya a tattalin arziki a Afirka zai koma na hudu a 2024 - IMF
Tattalin arzikin Nijeriya da ke kan gaba a shekarar 2022 na shirin komawa zuwa matsayi na hudu a bana sakamakon hauhawar farashin kayayyaki da karyewar darajar kudin kasar, a cewar hasashen asusun ba da lamuni na duniya, IMF.Karin Haske
Gangar jikina na Masar, ruhina na Gaza: Wata uwa da ta tsira daga yaƙin Gaza
Wata ƴar jarida ta ƙasar Masar, Siham Shamalakh ta shaida wa TRT irin bala'in da ta shiga sakamakon yaƙin Gaza da yadda ta bar mijinta a Gaza domin zuwa wurin ƴaƴanta waɗanda suka yi gaba zuwa Masar domin gudun hijira.
Shahararru
Mashahuran makaloli