Afirka
Namibia ce ƙasa ta farko a Afirka da ta kawo ƙarshen yaɗuwar cutar HIV da Hepatitis B tsakanin uwa da ɗa — WHO
Nasarar da Namibiya ta samu ta biyo bayan matakin samar da hanyoyin gwaji da maganin cutar HIV cikin sauki ga kowace mace mai ciki, shirin da a cewar WHO ya yi sanadin rage kashi 70 cikin 100 na yaduwar cutar tsakanin uwa da ɗanta a cikin shekaru 20.Karin Haske
Kirkirarriyar Basira a fannin kula da lafiya: Abin da ya sa ka'idojin WHO ke da muhimmanci
Cigaban da aka samu na kirkirarriyar basira ya warware matsalolin da ake samu a fannin kula da lafiya da zai iya taimakon Afirka cike gibin karancin ma'aikatan da take fuskanta. WHO ta fitar da dokokin aiki da Kirkirarriyar Basira wajen kiwon lafiya.Karin Haske
Yadda magungunan gargajiya za su dace da tsarin kiwon lafiya na zamani
Dokta Bruce Aylward, mataimakin babban darektan WHO kan harkokin kiwon lafiya na duniya, ya ba da shawarar samar da ingantacciyar hanyar tabbatar da shaida "don bai wa ƙasashe damar haɓaka ƙa'idojin da suka dace game da magungunan gargajiya."
Shahararru
Mashahuran makaloli