Türkiye
Za a ƙaddamar da Tashar TRT ta Sifaniyanci a wajen Babban Taron Yaɗa Larabarai na Sifaniya a Istanbul
Babban Taron na da manufar ɗabbaka tattaunawar al'adu daban-daban da haɗa kai tsakanin kasashen da ke magana da harshen Sifaniyanci, tare da haskaka rawar da Turkiyya ke takawa wajen zama gada a tsakanin al'adu mabambanta.Türkiye
Turkiyya ta yi bikin cika shekara 109 da nasarar Yakin Gelibolu
A yayin tuna wa da nasarar Gelibolu, Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa nasarar ta zama babi mai albarka, inda ta rubuta jumlar "Ba za a iya giftawa ta Canakkale ba" a tarihi ta hanyar cin galaba kan sojojin zamani.Türkiye
2023 a Turkiyya: Shekarar nasara da fasahar kere-kere da bikin cika shekara 100
A yayin da shekarar 2023 ke karewa, Turkiyya na yin waiwaye ga nasarori da juriya da sabbin kirkire-kirkire da ta samu. Kasar ta kuma yi bukin cika shekara 100 da zama Jumhuriya, da samun manyan nasarori a bangarorin wasanni da tsaro.
Shahararru
Mashahuran makaloli