Duniya
Ambaliya: An samu rahoton ɓullar wata cuta mai alaƙa da gurɓataccen ruwa a Dubai
A ranar 16 ga watan Afrilu ne aka tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a Dubai ta Hadaddiyar Daular Larabawa wanda ya kawo tsaiko a wasu sassan ƙasar da dama kana lamarin ya haifar da ambaliyar ruwa da ya mamaye wasu birane.Karin Haske
Abdou Touré: Mutumin da ya ƙuduri aniyyar dakatar da kwararar Hamada a yankin Sahel
''Green Uncle'' dattijon Senegal da ke fafutukar ganin kasar ta samu kyakkyawar makoma, yana dasa bishiya ɗaya a lokaci guda tare da zaburar da miliyoyin al'umma a yankin Sahel don su bi sahun gangamin yaƙi da sauyin yanayi da kwararowar Hamada.
Shahararru
Mashahuran makaloli