Türkiye
Turkiyya ta yi bikin cika shekara 109 da nasarar Yakin Gelibolu
A yayin tuna wa da nasarar Gelibolu, Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa nasarar ta zama babi mai albarka, inda ta rubuta jumlar "Ba za a iya giftawa ta Canakkale ba" a tarihi ta hanyar cin galaba kan sojojin zamani.Türkiye
A shirye Turkiyya take ta karɓi baƙuncin taron zaman lafiya na Ukraine da Rasha — Erdogan
Shugaban na Turkiyya ya tabbatar da cewa Ankara za ta ci gaba da kokarin kawo karshen yakin da wanzar da zaman lafiya ta hanyar adalci bisa shawarwari tare da bayar da goyon baya mai ƙarfi wajen sake gina kasar Ukraine da yaƙi ya ɗaiɗaita.Duniya
Ƴan kama-wuri-zauna su ne suke kawo matsala ga samar da ƙasar Falasɗinu — Erdogan
Shugaban Turkiyya ya soki Ƙasashen Yammacin Duniya kan goyon baya mara iyaka da suke bai wa Isra'ila a daidai lokacin da gwamnatin Firaministan Netanyahu ke aiwatar da kisan kiyashi a kan Falasdinawa a kwana 151 da ta shafe tana yaƙi a Zirin Gaza.Türkiye
Shugaba Erdogan ya sha alwashin taimaka wa waɗanda girgizar ƙasa ta shafa a watan Fabrairun 2023 a Turkiyya
A yayin tunawa da zagayowar ranar farko ta munanan girgizar ƙasa, Recep Tayyip Erdogan ya ce "irin waɗannan manyan bala'o'i suna koya juriya ga mutanen da ke gwada ƙarfin haɗin kai da 'yan'uwantaka".
Shahararru
Mashahuran makaloli